June 20, 2024

Kalli Yadda Gobara ta tashi a kasuwar Singer a Kano…

An wayi garin ranar Litinin da gobara a Kasuwar Singer, wadda ta shahara wajen sayar da kayan abinci a Jihar Kano.

Shaidu sun bayyana cewa gobarar ta tashi be a cikin tsakar dare kuma har zuwa wayewar garin Litinin ba a gana shawo kan wutar ba.

Jami’an kashe gobara na kokarin shawo kan wutar wadda hotuna suka nuna yadda take ci gaba da ci a sassan kasuwar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *