April 19, 2024

Kalli Yadda Jaruma Maryam Ceeter ta Ziyarci Filin Kwallon na Kasar Qatar taje Kallon Wasan Karshe.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Maryam Abubakar da akafi sani da Maryam ceeter ta Ziyarci Kasar qatar domin kallon wasan kwallon kafa na duniya da akeyi acan.

Kusan dai itace jarumar Kannywood ta farko data ziyarci kasar a wannan lokaci domin shakatawa sai kuma abin yazo dai dai da lokacinda zaa buga wasan karshe na kofin duniya wanda ake bugawa a kasar ta qatar.

Jarumar itace ta wallafa wannan Hotuna da faifan bidiyo a Shafin ta na Instagram.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *