June 19, 2024

Kalli yadda momi gombe take taka rawa a gidan Gala wannan abu dame yai kama

Yawancin mutane suna cewa gidan gala shi ne tushen yan kannywood, kuma idan aka yi hasashe hakan yake ba karya ba.

Kamar yadda aka saba ganin jaruman kannywood suna rawa a gidan gala sannan a dauki kudi a basu.

Kamar haka wannan karon momi gombe itama ta fada wannan gidan gala inda take rawa da jarumi kb entertainment a wani sabon gidan gala da aka bude.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *