June 19, 2024

Kalli Yadda Rashin Aure Da Huri Ya Illata Wata Baligar Budurwa
ME YASA WASU MATAN BASA ZUWAN KAI?

Kusan duk mako sai na samu mata sunyi mini wannan tambayar.
Akwai matan da tace shekarunta 35 da aure kuma tana da yara 9, amma har ranar da take magana dani tace bata taba yin zuwan kai ba.
Masu karatu zuwan kai ga ‘ya mace shine wani yanayi na kololuwar jin dadi a yayin jima’i.
Da yawa suna dauka cewa ruwan dake fita daga gaban mace a lokacin da ake saduwa da ita shine zuwan kanta.
Ita mace zuwan kanta ba irin yadda namiji yake yi bane ruwan maniyi ya fito daga gabanta ba.
A a Shi zuwan kan mace tamkar gaban zakara yake, ba a ganinsa sai dai a jishi. Mace kawai zata ji alamun zuwan kai ne da kuma bayan yazo.
Kamin muyi bayanin yadda mace zata san tayi zuwan kai, zamu fara ne da bayanin abunda yake hana wasu matan zuwan kai.
Sai dai matsalar ta kasu ne kashi biyu. Akwai matan da sun taba yin zuwan kai, amma daga nan basu sake yi ba. Akwai matan da kwatakwata basu ma tabayi ba.

Masana sun kawo dalilai da daman gaske da suke jawo mace bata samun yin zuwan kai. Wadannan dalilan dai sun hada da:

1: Bakuwar Jima’i- Yana da matukar wahala mace ta soma yin Jima’i a yau, ta kuma yi zuwan kai a ranar. Sabanin maza, yanzu zai soma yanzu zai kawo.
Ita mace sai ta dauki wasu lokuta tana Jima’i ne sannan ta soma zuwan kai. Wannan yasa sabbin amare basusan zuwan kai ba sai dai dadin shi Jima’in.

Rashin Gano Mace: Duk wata mace akwai inda yake motsa mata sha’awa akwai kuma abunda yake sa tayi zuwan kai, matsalar shine ba duk maza bane suke iya bata lokacinsu su binciko wannan abun ba a jikin matansu.
Macen da taba aure zata iya sanin abunda yake sata zuwan kai, ita kuwa sabuwar shiga dole ne har sai mijin nata ya binciko daga nan ne zai dora.
Idan Ma’aurata zasu shekara dubu ba tare da sun binciko abunda yake sa matarsa zuwan kai ba, haka zasu yi ta jima’i ba tare da matarsa tayi ba.
Muddin zaka murza matarka sosai ka tabo mata lungunan jikinta ta hanyar wasa da Jima’i kana iya gano abunda ke iya sata zuwan kai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *