June 20, 2024

Wadannan mutane masu aikata wannan abu yan najeriya ne. Sannan suna yi ne dan su samu kudi a shafukan sada zumunta wanda idan kayi bidiyo ka daura zasu dinga nunawa mutane tallarsu a bidiyo din, sai su dinga biyanka.

Wannan masu yin bidiyo suna yin shine a matsayin budiyon barkwanci, mabiya addinin musulunci sun bukaci gwamnati data dakatar da wadannan mutane masu bata masu addinu dan su samu kudi.

Sannan sun fadawa malaman addinin musulunci da suyi masu gargadi, saboda idan ba’a bar ci masu mutuncin addini ba zasu dauki mummunan mataki. A yadda rahoto yazo haryanzu malamai suna nan. Suna wannan gargadi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *