May 20, 2024

Zuwan Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso jihar Kano Yau 23/2/2022 Kalli Bidiyon.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Mutane da yawa sun girgiza da labarin Zuwan Kwankwaso Kano kamar yadda kasan cewa yana da tarun masoya a yanzu haka kuma yazo kano.

Mutane da Yawa Suna Magana Akan Cewa Shine zaici shugan Kasar Nageriya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *