June 18, 2024

a yau kake da yancin zabar wanda kake ganin cewa zai maka aiki gidan ka zabesa karka biyewa wasu kudade daza abaka akan kazabi wata jam’iya a filin.

wanda idan kabi kudade to babu shakka zaka koma kaji gaba da shan wahalar dadama kakesha a yanzu haka musamman idan kakalli canjin kudin.

ya allah kazabamana shuwagabanni nagari ameen ya kakare mu daga sharrin yan siyasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *