June 10, 2024

Abun da rahotan yabkunsa wani tsohon hotan wani dattijo mai dauke da al’qur’ani a hannun sa ya dau han kalin mutane kukran ta sharhin da ake yi akan sa. Shiga nan👇👇👇👇👇👇👇👇

Al’qur’ani mai girma yana karawa mutun kima da daraja idan yana karan tashi ako da yau she domin kuwa idan kukai duba da wannan dattijo zaku ga yayi masa kyau sosai da sosai.

Duda yau kwashe wasu shekaru masu yawa amma ga hotan sa dauke da Al’qur’ani babban kundi hakan kuma yana nuni da cewa insha Allahu za’ai karshe mai kyau.

Dan haka wasu suna cewa wannan bawan Allah da yake karatu shekarun sa suna da yawa har wasu suke ganin yakai shekara 100+ to amma mu akan shekarun aa bamu da masaniya akai


Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *