May 23, 2024

shin wai gaskiya ne ko karya ne kukaran ta labarin  baki daya wai wani ya dirkawa yarin ya ‘yar shekara 3 ciki sabin da tsabar rashin imani qalu innalillahi wannan wanne rashin imanine.

Danna wannan hotan

Za a cigaba da gudanar da bincike kafin tura wanda ake zargin kotu.
Yadda mai ba fulawa ruwa ya dirka wa yaran mai gida 3 ciki duk da tsananin iyayensa

Jami’an ‘yan sandan jihar Ogun, sun cafke wani magidanci mai shekara 39 a duniya, Mfon Jeremiah, bisa zargin dirkawa diyar sa mai shekara 3 a duniya ciki.


Jeremiah, wanda yake zaune a rukunin gidaje na FIRRO kusa da Adesan, Mowe, a karamar hukumar Obafemi-Owode, ta jihar Ogun, ya shiga hannun hukuma bayan matar sa ta kai karar sa wurin ‘yan sanda. J
Jaridar The Punch ta rahoto.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *