Ko Dangote gwagwarmaya ya sha Kafin ya tara dukiya, shi kuma Dan Pi Network burin shi yana kwance ya fi Dangote da BUA a Arziki -ATP Hausa.

Ko Dangote gwagwarmaya ya sha Kafin ya tara dukiya, shi kuma Dan Pi Network burin shi yana kwance ya fi Dangote da BUA a Arziki -ATP Hausa

Naziru Sarkin Waka ya ce Ko Dangote gwagwarmaya ya sha Kafin ya tara dukiya, shi kuma Dan Pi Network burin shi yana kwance ya fi Dangote da BUA a Arziki, Naziru sarkin waka yayi wa yan PI Network wankin Babban bargo,

Jama’a wai yaushe PI Network zata Fashe Ne.

Leave a Comment