May 18, 2024

Lallai Maganar Malam Tayi Zafi Hankalin Jaruman Kannywood Yayi Matukar Tashi Bayan Ganin bidiyo nashi. Hankalin ‘yan wasan kannywood musamman mata ya tashi matuka bayan kallon bidiyon Sheikh Dr bishir yana bayani akan irin abubuwan da sukeyi sannan kuma yayi magana akan irin musibar da ke faruwa bayan sun mutu.

Sheikh Dr. Bishir yayi magana akan sakin mata a cikin wannan faifan bidiyon da muka kawo muku. Ya bayyana cewa idan mutum ya saki mace a fim, matarsa ​​ma ta saku ta gida.

Wannan wata magana ce da za ta sa maza da mata kannywood su kula sosai kan yadda suke sakin matansu a fim din, ma’ana sun kwashe sama da shekaru suna sakin matansu.

Wannan video shine malaman ya bayyana idan ka saki matar ka a film to ka saki asalin matarka ta gida.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *