June 19, 2024

Qalu Innalillahi Lamari ya kazanta Tsakanin Fitaccen Malamin Addinin musulunci Dr. Idris Abdul’aziz Dutsan Tanshi da Yan Darikar Tijjaniyya sakamakon abunda ke faruwa a tsakanin su yanzu haka lamarin yakaiga wuce duk yadda ake Tunani Al’umma ku tsaya ku kalli Cikarken Wannan Bidiyo dake kasa daga farko har karshe domin ji da ganin yadda wannan Mugun Abu yake fatuwa

Dr. Idris Abdul’aziz Dutsan Tanshi Bayanzu ya Fara takun saka da yan Darikar Tijjaniyya ba Takun sakace wadda anfi shekara talatin anyi tsakanin Dr. Idris Abdul’aziz da yan Darikar Tijjaniyya

Ku tsaya ku kalli Cikarken Wannan Bidiyo dake kasa domin ji da ganin Halinda Ake Ciki abun sai Addu’a Allah yakawo mafita amman wannan lamari baya dadi ga cikarken Bidion 👇

Al’umma muna fatan kun kalli Cikarken kadan daga abunda ke faruwa tsakanin Dr Idris Abdul’aziz Dutsan Tanshi Bauche Da Malaman Addinin musulunci bangaran Darikar Tijjaniyya Allah ya kawo karshan wannan takun saka

Al’umma Annanne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode muna tare daku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *