June 17, 2024

Kamar Yadda Kuka Sani Acikin Watan Daya Gabatane Zuwa Wannan Tauraruwar Jarumar Da Tayi Murabus A Wasan Kwaikwayo Safiya Yusuf Wanda Ake Mata Lakabi A Baya Da Suna Safara’u Kwana Casa’in Ta Daga Sosai Yadda Har Ake Tattauna Batu Akanta A Sauran Kafofin Sadarwa.

Safiya Yusuf Wanda A Yanzu Ta Bayyanawa Duniya Ta Chanja Suna Da Safiya Ta Koma (Safa) Ta Bayyana Cikin Wani Bidiyonta A Shafin TikTok Tana Mai Cewa,

“Acikin Kwanakin Nan Naji Wasu Sabon Abubuwa Da Kuma Cece Kuce Akaina Da Mutane Sukeyi, To Lokaci Yayi Da Zan Tona Muku Asiri, Duniya Tasan Halin Da Ake Ciki.”

Wannan Kalamai Na Jarumar Ya Janyo Hankalin Mutane Da Dama Biyo Bayan Ba’a Ga Jarumar Tana Martani Ga Masu Zaginta Ko Kuma Yi Mata Nasiha Akan Abunda Takeyi Ba.

Idan Zaku Iya Tunawa Dai Safiya Yusuf Ta Kasance Tana Harkar Waka A Yanzu Yadda Take Wallafa Bidiyon Wakarta A Shafukanta Na Sada Zumunta, Wanda Har Yanzu Take Takama Da Wasu Kalamai Na Cewa “Ta Bar Sana’ar Wa ‘Yan Wahala”.

Wannan Kalami Na Jarumar Wasu Na Kallonsa Da Abokan sana’arta Takeyi A Kwanakin Baya Wato Yan Wasan Kwaikwayo Ko Kuma Muce Masu Sana’ar Fina-finan Hausa.

Yadda Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood Maza Da Mata Suke Mata Raddi Akan Wadannan Kalamai Nata, Ummi Shehu Jarumar Kannywood Tayiwa Safara’u Martani Da Kuma Jarumin Film Aminu S Bono.

Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakin Jarumar Ko Kuma Muce Mawakiyar Safiya Yusuf Wato+Saga.

Zamu So Ku Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rohoto, Mun Gode Da Kasancewa Damu Da Kukayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *