April 16, 2024

Lokuta Da Yawa Maza Yan Iska Sunfi Iya Soyayya Wata Budurwa Ta Kira Ruwa

Budurwar wacce tayi wallafar tare da hadawa da wani hotonta wanda ta dau kyau, ta bayyana cewa maza ‘yan iska sun fi iya soyayya.

A cewar Fatima, wani lokacin maza ‘yan iska sun fi iya soyayya maimakon maza masu natsuwa.


Kamar yadda ta wallafa:

Wani lokacin ‘yan iskan maza sun fi iya soyayya.”

Tabbas wannan wallafar ta dauki hankali kwarai, inda wasu ke ganin gaskiya maganarta, wasu kuma na ganin akasin haka.

Mun samu tattara martanin mutane da sunkayi a karkashin wannan rubutu da ta wallafa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *