June 20, 2024

Maganar Auren Dauda Rarara Tareda Jaruma Aisha Humaira Yanzu Gaskiya Tayi Halinta Akai Babu Shakka Jama’a Dadama Sun Fara Tunanin akwai Soyayya A Tsakanin Su.

Jaruma Aisha Humaira’ Ta Bayyanawa Duniya Tabbas Akwai alaqa Mai Karfi a Tsakanin ta da Dauda Rarara Inda Tace Amma Ba Soyayya Bace.

Jama’a Sun Sha Mamaki Akan Wannan Lamari Dubada Ganin Irin Yadda Suke’ Abubuwa Sai kace Masoya Amma Kuma Su Dai Sunce ba Soyayya Bace.

Wannan Kenan me Zaku Iya cewa Akan Wannan Lamari Na Soyayyar Dauda Rarara Tareda Jaruma Aisha Humaira.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *