June 15, 2024

Idris Mai Wushirya na shafin Tiktok ya fito gaba gadi ya caccaki Murja Ibrahim Kunya kan bidiyon da tayi wanda rigar take nuna surar jikinta karara.

Idris din wanda daman yayi fice a shafin wajen fadin gaskiya amma ta hanyar iya shege bayan ya kafe hoton mutum a cikin bidiyon nasa.

Ba’a kan Murja din ya fara ba, domin ta haka ne ya tara dubban mabiya a dandalin na Tiktok.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,Kada ku manta kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

https://youtu.be/SDmTZK6M7Ys

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *