Manyan bukukuwan da baza’a taba mantawa dasu ba a Kannywood a 2022,Ummi Rahab,Hassana Muhammad

A shekarar 2022 da mukayi bankwana da ita,anyi gagaruman bukukuwan da baza’a taba mantawa dasu ba a tarihin masana’antar kannywood.

Cikin bukukuwan kuwa sun hada da;

  1. Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba
  2. Hassana Muhammad da Maishadda 
  3. Lukman da Amina
  4. Halima Atete 

Jaruman anyi matukar buduri a bukukuwan nasu, sannan anyi matukar kewar jaruman duba da irin gudunmawar da suke bawa masana’antar.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Leave a Comment