May 18, 2024

Bidiyon Yadda Tsohuwar Matar Adam A. Zango Maryam AB Yola Ke Shan Soyayya Da Sabon Mijinta.

Maryam Ab Yola Tsohuwar Jaruma Ce A Masana’antar KannyWood, Kuma Tsohuwar Matar Jarumi Adam A Zango Ce, Sunyi Aure Da Adamu Shekaru Kadan Bayan Ta Shiga HarKar Fim, Sai Dai Jarumar Ta Dawo Shirya Fina Finai Tun Bayan Rabuwarsu Da Adam A Zango,

Duk Da Cewa Data Dawo Masana’antar Ta Kannywood, Ba Wasu Fina Finai Ta Shirya Masu Yawa Ba, Sai Tazo Ta Sanar Da Cewa Ta Fice Daga Masana’antar Ta KannyWood Gaba Daya, Inda Daga Nan Ne Kuma Maryam AB, Yola Ta Karkata Akalarta Kan Harkar Kasuwanci.

A Kwanakin Baya Ne Maryam Ab Yola Ta Ƙara Yin Wani Sabon Auren Inda Ta Auri Wani Babban Dan Kasuwa Ɗan Asalin Garin Maiduguri. Duk Da Kawar Maryam AB Yola,

Sai Dai Kuma, Qawar Maryam AB Yola, Safna Aliyu Maru, Ta Bayyana Auren Na Maryam A Matsayin Auren Cin Amana Da Yankan Baya, Inda Tace Maryam Din Ta Aure Mata Saurayi.

Maryam Ab Yola Ta Wallafa Wasu Video Inda Ta Nuna Yanda Suke Shan Soyayyah Ita da Sabon Angon Nata.

Ga Bidiyon nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *