April 16, 2024

Toh fa babbar magana ana wata ga wata Maryam Ab Yola Tsohuwar Matar Fitaccen Jardumin Kannywood Dinnan me suna Adam a zango tayi aure, Jaruman Kannywood Sunyi.

murnar Zagayowar Shekarar Samun yancin kasar Najariya na zanguna har sittin da biyu 62 da samun yancin kai, Maryam Ab Yola tayi aure bayan shafe shekaru da dama batayi aure ba

bayan Mutuwan Auren ta da, Jaruma Maryam Ab Yola Wacca ta kasance Tsohuwar Jaruma ce a masana’antar Kannywood ta dawo yin fina finai bayan rabuwanta da mijin ta.

Yanzu kuma Allah ya saukar mata da rabo Har ta kara yin wani Auren, Abin se de muce Masha Allah, Kuma Ubangiji Allah Ya Bata Zaman Lafiya a sabon gidan ta, Ameen.

Se kuma mu koma kan Maganar murnar zagayowar samun yancin Kai da Kasar Najariya ta samu, wannan Shine zango na Sittin da Biyu 62 da samun yancin kai da kasar Najariya ta samu

matasa mata da maza sun nuna farin cikin su sosai da hakan Har ma da Wasu Jarumqn Kannywood Mata da Maza Manya da Kanana Suma Sun Nuna Farin cikin nasu sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *