May 20, 2024

Masha Allah Burin Jaruma Aisha Najamu ya Kusa Cika Yanzu Ta Fitar da Mijin da Zata Aura Inda Wannan Lamari Yayiwa Masoyan ta Dadi Matuka Akan Wannan Lamari.

Yanzu Muka Samu Labarin yadda jaruma Aisha Najamu ta Bawa Wani Matashin Saurayi Soyayyar ta Inda Muke Fatan Wannan Lamari Yakai Su ga Aure Ma Ameen.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *