May 18, 2024

Wata budurwa yar tiktok Aisha nasir tace hakika tiktok bala’ice tintini tasanhaka.

Wata kyawawar budurwa ta bayyana nadamarta na shiga harkar tiktok.

Tace tun farkon fara tiktok dinta bata tapa tuñanin akwai wata masifa dangane dahakan

Budurwar mai Aisha nasir tace Abin farincikine yasameta ganin cewa tadena tiktok Bakar. Ashana

Ni kam nadena kuma ina rokon ALLAH SAURAN KAWAYENA SUMA SUDENA

Ku tayani addu’a na dena Tik-tok sakamakon Nasihar da amun, Allah ya shiryar da sauran kawaye na, Cewar ~ Aisha Nasir

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *