April 15, 2024

Masha Allah: Jarumar Kannywood Aisha Aliyu Tsamiya Ta Saki Wasu Kyawawan Hotunan Ta Tareda Yar’ta Wadda Take Matukar Kauna.

Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Dai Lokacin Datayi Aure Ma Tareda Yar’ta Tatafi Gidan Mijin Ta Masha Allah Domin Kuwa In Baku Manta Ba Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Tayi Aure Yan Watannin Baya Inda Yanzu Haka Tana Gidan Mijin Ta Alhandulillah.

Allah Ubangiji Ya Zaunar dasu Lafiya Tareda Mijin Ta Kuma Mai Kaunar Ta Amin Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Yar Jaruma Alisha Aliyu Tsamiya Tareda Ita Kanta

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *