May 23, 2024

Masha Allah ku kalli Videon yadda wata farar Kyakkyawar Budurwa take yiwa kwankwaso Addu’a Allah Yabashi nasara

Amfanin ruwa guda tara a jikin dan Adam idan ya sha da safe kafin ya fara cin abinci. Ruwa kamar dai yadda Bahaushe yake cewa abokin rayuwa ne gaba daya, wannan magana hakanan take, saboda kuwa, don amfanin ruwa mutum ba zai iya cewa ga yawansu ba. Shan ruwa da sassafe kafin cin komai yana da matukar amfani da babban muhimmanci. A duk ayyukan da mutum yake yi na yau da kullum, jikin sa yana bukatar karfi. Wannan dalilin ne yasa mutum yake shan ruwa domin ya yi maganin kishirwa.

Ga wasu amfanin shan ruwa da sassafe daga tashi bacci kafin a ci komai.

Shan ruwa da sassafe na samarwa da jikin dan Adam karin ruwa, musamman ma idan aka yi la’akari yawan awoyin da aka dauka aka yi ana bacci.

Bugu da kari ma yana sa a rage kiba, ga masu irin kibar nan wadda ta wuce misali.

  1. Yana gyara launin fata tare da sanya walwalin fata da walkiya.
  2. Yana kariya daga ciwon koda tare da tsaftace mafitsara daga kwayoyin cuta.

MSGANIN BASUR MAI SA FITAR BAYA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *