Masha Allah Ku Kalli Yadda Adam Zango Ake Nunawa Kyakkyawar Matar Sa Soyayya

Masha Allah Ku Kalli Yadda Adam Zango Ake Nunawa Kyakkyawar Matar Sa Soyayya

Masha Allah Ku Kalli Yadda Adam Zango Ake Nunawa Kyakkyawar Matar Sa Soyayya

Ku karanta abubuwan da suke faruwa a social Media

Kamar yadda Jaridar Sahara Reporters ta ruwaito shine Mama ta bawa IG “UMARNIN” ya gurfanar dashi (wanda ake tuhuma) a gaban kotu duk da ita (Mama) ba tada “LEGAL CAPACITY” na ta baiwa IG “ORDER” Saidai tayi “REQUEST” (amma dai ba akan wannan ne zanyi magana ba) don haka naji daɗi da ta zaɓi taje kotu domin da yiwuwar shekarar yin arziƙin sa ne ta kama.

Saboda, Mama tana zargin sa ne da laifin “DEFAMATION” don haka idan har ta tabbata ya aikata laifin to muna goyon bayan kotu ta hukunta shi daidai da laifin sa, kuma ina da yaƙinin Damages ne za’a sanya ya biya ta wataƙila kuma sai Community Services da za’a saka shi, ko makamancin haka.

To idan muka koma shi kuma ta ɓangaren shi za muga akwai Laifuka da dama da lauyoyin sa zasu iya charging Mama dasu, daga cikin su akwai:

  1. Kama shi ba tare da “warrant arrest” ba

Haramun ne a doka a kama ka ba tare da an nuna maka takardar izinin kamu daga kotu ba, sai a wasu Laifuka da doka ta ta faɗa, shi kuma laifin sa (Duk da Zargi ne) baya cikin irin waɗannan laifukan da doka ta yarda a kama mutum koda babu wannan takardar izinin kamun ba.

Leave a Comment