June 20, 2024

Masha Allahu Babban Waki Dauda Kahutu Rara Ya Ziyarci Gurin Shagalin Bikin Daddy Hikima Abale Yaje Tare Da Matarsa kuma Ya Gwangwaje Sosai.

Yayi Liki Yabawa Abale Kyautar Mota Mai Tsada Akaf Kannywood Babu Mai Irinta Hakama Matarsa Yabata Kudi Naira million Daya Saboda Yaji Dadin Shagalin.

Mutane Sunyi Mamaki Sosai Akan Abunda Dauda Kahutu Rara Yabawa Jarumi Daddy Hikima Abale Kyauta Babu Wanda Yayi Zata Hakan Zata Faru.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *