June 16, 2024

Masha Allah Yanzu Matar Jarumin Kannywood Aminu S Bono ta Haifa Masa Santalelen Jaririn Sa Tabbas Wannan Lamari Yayi Matukar Burge Jama’a Sosai da Sosai.

Inda Al’umma Suke ta Yi Masa Addu’a Akan Allah Yaraya Masa Wannan Jaririn Amin Dan Arzikin Annabi S’A’W.

Tabbas Mawaki Aminu S Bono Yaji Matukar Dadi Sosai da Sosai Tareda Yiwa Jama’ar da Suka Tayasa Murna Addu’a Akan Allah Yaraya Su.

Wannan Ke’nan Kadan Daga Rahoton mu Akan Yadda Wannan Lamari Ya faru Na Haihuwar da Akaiwa Jarumi Aminu S Bono Masha Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *