April 16, 2024

MASHA ALLAH Yanzu Matar Jarumin Kannywood Mansur Makeup ta Haifa Masa Santalelen Jaririn Sa Yanzu a Cikin Wannan Wata Na December.

Saboda Yanzu Haka dai Jarumai Dadama Sun Taya Wannan Jarumi Murna da Kuma Addu’a Akan Allah Ubangiji Yaraya Mai Dan Sa Cikin Sunnar Annabi S’A’W Amin.

Tabbas Babu Shakka Wannan Mahaifin Jariri Mai Suna Mansur Makeup Yaji Matukar Dadi da Samun Wannan Jariri Domin Kuwa Shi Kansa Bazai Iya Misalta Farin Cikin dayake Ciki ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *