May 22, 2024

Zamu Rushe Duk Bankin Da Yaki Karbar Tsohon Kudi – Ganduje

Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce zai rushe duk Bankin da yaƙi karɓar tsoffin kuɗi tare da gina makaranta a filin wurin.

Gwamna Ganduje ya bayana hakan yayin ziyarar duba kayan abincin da Gwamnatin Kano ta tanada don rabawa masu k6aramin karfi sakamakon halin da ake ciki na ƙarancin kuɗi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *