June 19, 2024

abale lokaci yayi zaizama ango ahalin yanzu……

Jarumin Kannywood Abale Dady Hikima Zai Angwancé Ranar Juma’a 27th January, 2023 Taréda Amaryar Sa Maryam Farouq Sale

Wane fata zaku yi masa ?

gaskiyane masu iya magana sunce mahakurci mawadaci yaudai abale yazama ango awajan Fatima itama kuma tazama amarya awajan abale soyayya tayi rana kuma haka akeso samari da yam mata saiku farka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *