May 23, 2024

Masha allahu yadda adam a zango ya yi wuff da Aisha Humaira Allah ubanhiji ya ba da zamzn lafiya…

Lallai kuwa wannan abin murna ne saboda yadda wannan jarumar zata shiga daga ciki dole a taya ta da muran koshin me.

yasa yanzu jaruman kannywood mata kusan duka sun zabi aure akan ci-gaba da harkar film wanna daman shine mafita shi Yakamata suma yi saboda babu gaba da aure

Amma kuma a da basu da abokin fada sai wanda zaice dasu Yakamata suyi aure Sa gashi yanzu kuma ba’a ce suyi ba sai yi

suke kunga wannan shine zai tabbatar muku da cewa komai lokaci kamar yadda suke fada abaya indai akayi musu zancen sure.

https://youtu.be/X6q4A8wG8KY
https://youtu.be/X6q4A8wG8KY

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *