June 15, 2024

Masha Yauran Maimuna Tsohuwar Matar Gwanja yayi Albarka

Tsohuwar Zuma… Mutane sunyiwa Maimuna tsohuwar Matar Ado Gwanja ca akan kibar da tayi

Bayan awanni kusan 48 da wallafa bidiyon Maimuna tsohuwar Matar Ado Gwanja a shafin ta na Tiktok, mutane da dama sunyi mata ca Maimuna din, wasu suna rokonta da takoma gidan tsohon mijinta Ado Gwanja,wasu kuwa masu gani har hanji cewa kawai sukeyi tayi matukar kara kyawu da kuma kiba bayan rabuwar Ma’auratan biyu.

Haka dai mutane da dama sukaci gaba da bayyana ra’ayoyin su a karkashin bidiyon Maimuna din.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin labarai da dumidumin su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *