Masha’Allah Sabuwar Bidiyon Rukayya Dawayya tare da Angonta Afakallahu Gwanin Sha’awa..

Masha’Allah Sabuwar Bidiyon Rukayya Dawayya tare da Angonta Afakallahu Gwanin Sha’awa

Fitacciyar Jarumar Kannywood Rukayya Umar Santa tare da Angonta watau Tsohon Shugaban Hukumar tace Finafinan Hausa watau Isma’il Na’abba Afakallahu, wannan shine bidiyon su kusan na farko tun bayan Auren su.

Jarumar itace wacce ta wallafa hotunan a shafinta na Instagram

Leave a Comment