May 22, 2024

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Watau Maryam gidado Wacce akafi sani kuma Tayi fice acikin Fim din Babban Yaro.

Amma da yake jarumar ma’aboclyar amfani da kafafen sada Zumunta ne hakan yasa masoyanta suka bibiyeta a shafinta na Tiktok inda acan ne akafi yawan ganinta.

Ta kasance daya daga cikin manyan Jaruman Kannywood mata da suka taka rawar gani matuka a lokacin su, Duk da cewa jarumar Ta kwashe tsawon lokaci ba tare da anga fuskar ta acikin Finafinai ba, amma masoyanta har yanzu basu manta da ita ba inda suke ta tamabaya akanta.

Sai dai Kuma masoyan nata sunyi matukar mamaki ganin yadda yanayin ta ya canza lokaci daya. Idan har masu bibiyar mu a wannan shafi zasu tuna Sati biyun daya wuce munyi vedio akan yadda wasu daga cikin masoyanta Suka bayyana cewa zasu hada mata Kudi domin siya mata waya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *