Mata Masu Zaman Kansu Sun Koka Akan Irin Yadda Ake Tura Musu Alart din boge..

Mata masu zaman kansu a Birnin tarayya Abuja sun shedawa Jaridar People Gazette yadda maza abokan cinikayya ke yaudararsu da Sakon Boge (fake Alart) bayan sun kammala kasuwancinsu. Na saduwa.

matan sun bayyana cewa suna cikin tashin hankali bugu da kari ga rashin ciniki ba kwastomomi yadda ya kamata..

Leave a Comment