May 18, 2024

Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un! Yadda Mijinta Yayi Anfani Da Adda A Kanta, Ta Rasa Kafar Dama Da Hannun Daga Baya Kuma Ya Gudu,

Wannan Baiwar Allah Sunanta Hauwau Mijinta Ya Jikinta T Wanda Yayi Sanadiyyar Rasa Hannun Da Kafarta Ta Dama.

Malama Hauwau Muhammed Mai Matsakaicin Shekaru, Tasamu Mumunan Sara Da Adda Wanda Yayi Sanadiyar Rasa Hannu Da Kafarta Wanda Mijinta Yayi Mata Kuma Ya Gudu.

Wannan Lamari Ya Faru Ne A Sanadiyar Nuna Gajiyawa Da Matar Tayi Da Halin Mijinta Da Yake Tafiya Ya Dauki Watatanni Bai Dawo Ba, Bayan Haka Bincike Ya Nuna Bada Ra’ayin Akayi Auren Ba.

Yanzu Haka Mijin Ya Tsere Ya Bar Ta Bayan Yi Mata Wannan Taadanci, Yanzun Haka Tana Kwance A Asibitin Gwamnatin Tarayya FMC Dake Birnin Kebbi.

Muna Fatan Allah Ya Bimata Hakkin Ta Ya Bata Lafiya Amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *