April 16, 2024

Fitaccen mawaƙin Kannywood dinnan Adamu Isah wanda akafi sani da Ado Gwanja ko kuma Gwanja ya fece daga jihar Kano yabi su Safara’u da 442.

Mawakan dai tuni hukuma ta tura musu da takardun tana neman su,bayan korafi da mutane suka shigar akan wakokin su.

An gano Ado Gwanja dinne a wani fefen bidiyo tare da su Safara’u,442,Malika,da kuma Bmeri Aboki a can wani gari da da ake kira Lasgidi dake jihar Lagos.

Sai dai wasu Mutanen na ganin Ado Gwanja din ba wai guduwa sukayi ba sunje can dinne domin yin wakar gamayya wacce ake kira da Collabo ko kuma collaboration a harshen Turanci.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *