May 20, 2024

Murja Ibrahim ta fito tayi magana kan umarnin kamu da bincike da kotu ta bayar akan ta da sauran wasu mawaka da yan tiktok guda goma inda ta fito da wasu maganagnu kan wadda take zargin ya shirya makarkashiyar kaita kotun..

Murja tayi bayanin akan zage zagen da tayi da take zargin sune ake zargin,ta da su indanta bayyana bacin rai ne ya sa ta kana ta bayyana wani dattijo da take zargi shine ya shriya mata kutunguilar a zancen ta zaku fahimei kamar da tana tare da shi tayi shirin aure shi kuma ya kira wanda zata aura yace ita karuwa ce wamda hakan yasa Aka fasa auren ta dan ta koma gare ta koma da baici nasara shine ya bullo mata ta wannan hanyar..

Ta kuma ya barazanar tona asirin dattijon a cewar ta shine babban wanda kotun shara’ar musulunci take bukata saboda yana wasu abubuwa da basu dace ba da kananan yara mata Yan kasa da 16 ga dai jawabin Murjar…

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *