June 19, 2024

Hamisu Breaker Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Bayanzuba” wannan waƙa tayi daɗi sosai, kuma waƙa ce ta soyayya dake ratsa Zuciya.

Hamisu Breaker – Bayanzuba Mp3 Download.

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” DOWNLOAD MP3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *