May 18, 2024

Yanzu Yanzu Naziru Sarkin Waka Yayi Wa Mawaki Rara Borin Kudi Da Siyasa A Cikin Birnin Kano

Na Rantse Da Allah Zan Iya Bawa Rarara Kyautar Naira Miliyan 150, Naziru Sarkin Yayi Zazzafan Raddin Zuwaga Dauda Kahutu Rarara Kalli Cikakken Videon

Rara Ya Haukace kan Maganar Da Naziru Sarkin Waka Yamasa Na Gorintamasa Kudi Dakuna Izza Na Siyasa akan Wakokin Siyasa,

Hakan Yasa Rara Yamaida Zazzafar Martani Akan Wannan Abinda Akemasu DashI Da Abokiyar Sana Arsa wato Aisha Humaira.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *