June 20, 2024

Na taba Yin Aure Harna Haifi da guda daya, Amma ban Kashe Aurena don nayi Fim ba – Inji Jaruma Meerah Shuaib.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Maryam Shuaibu wacce akafi sani da junaidiyya acikin shiri me dogon zango Gidan badamasi ta bayyana cewa Ta taba yin aure harma da daya sai dai kuma bata kashe auren nata ba don tayi harkar film kamar yadda ta shaidawa bbc hausa a hirar da sukayi da ita.

Jarumar ta kara da cewa ita dai tayi aure ne bada niyyar ta fito ba kawai dai Allah ya kaddara hakan sannan fitowa ta itace ta bani damar shiga harkar film saboda tunda nayi aure na cire harkar fim a raina.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *