Nayi Mafarkin Na Auri Jaruma Nafisat Abdullahi Sau Kusan 12, Kuma Ko tsirara take Yawo Har yanzu ina Sonta da Auren.

Wani matashi kenan me suna Abubakar Sadeeq ya gaji da boye soyayyar Jaruma Nafisat Abdullahi inda a karshe ya fito ya bayyana cewa sau kusan goma sha biyu 12 yana yin Mafarkin cewa ya auri jarumar.

Ya kara da cewa dukkan abinda mutane suke fadi akanta zasuyi su gama domin shi har yanzu baiga wani abu datayi ba wanda yasa mutane keta cece kuce akanta.

Dukkan maganar datayi gaskiya ce sai dai kutane kawai sunyi mata gurguwar fahimta a yayinda wasu kuma son zuciya ce kawai domin sun San gaskiya ta fadi amma saboda kiyayye suka kaurace ma gaskiya.

Matashi yaci gaba da cewa koda jarumar Tsirara take yawo shidai yana sonta a hakan kuma da aure yake sonta bada wasa ba.

Leave a Comment