April 16, 2024

Fitaccen mawakin nan a masana’antar kannywood dama wajenta Naziru Sarkin Waka ya sakawa Ƴan Pi Network gasar dubu 100.

Mawakin bayan fitowa da wasu hotuna da ake zargin yana yin mining Pi Network,sai daga baya ya fito ya karyata rade-radin da akeyi.

Bayan karyatawa sai ya saka musu gasa mai tsoka har ta Dubu 100 ga duk wanda ya fada masa cewar ga adadin Pi din da yake dashi.

Sannan ya kara da kalubalantar su cewa ta yaya za’a budewa mutum Pi Network da wayarsa sannan ba tare da saninsa ko kuma izinin sa ba

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *