May 25, 2024

Ni Ba Tarbiya Nake Koyarwaba,Kudi Nake Nema-Jarumi Sadiq Sani Sadiq

TIRKASHI SADIQ SANI SADIQ YA CACCAKI MASU CEWA YAN FILM SUNA KOYAR DA TARBIYA!!!.

Ficeccen jarumi na masana’antar kannywood ya caccaki mutane da suke mawa yan’film kallon masu koyar da Tarbiya.

Jarumi sadiq sani sadiq ya bayyana cewa Tarbiya abace da ake koya tun a gida,saboda haka ni kudi Na zo nema ba koyar da Tarbiya ba,

Jarumin ya kuma Jaddada maganar da yayi a watan da ya gabata ta cewa,yana fatan ya mutu yana film, yana mai fadin cewa ko kadan bai yi nadamar fadin haka ba.

A wata tattauñawa da tayi dashi Jarumi sadiq sani sadiq ya bayyana cewa shi ba Tarbiya Nake Koyarwaba,Kudi Nake Nema

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *