May 20, 2024

Qalu Innalillahi: Allah yaji kanki wani ya kashe tsohuwar matar sa wai akan ta

Qalu InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, Dan Allah wannan wane irin rayuwa ne ko da yake dama ance indai da ranka babu abin da bazaka gani ba amma tabbas wannan dai kam sabon Abu ne.

Wanda ba a saba da shi ba, wai ace na miji ya kashe matar sa gaskiya mata aka sani da wannan ba maza ba, ba wai muna nufin maza basu da kishi bane ba ammma tabbas irin kishin maza ya sha banban da na mata.

Don tabbas wani kishin idan aka yi shi zaka ganshi kamar hauka, Mun samu labarin cewa wani bawan Allah a Adamawa ya kashe tsohuwar matarsa wacca ya samu labari zata kara aure, Ubangiji Allah Yasa mu dace ga bidiyon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *