May 18, 2024

Qalu Innalillahi. Kuga Yadda Yaran Hausawa Ke Iskanci a Fili Tsabar Rashin Kunya Tabbas Wannan Abu da Sukai Bai Dace Ba Kana Kuma Bai Kamata Ba.

Wani Saurayi da Budurwa da Sukai Abu Wanda Bai Dace Ba Kuma Abun Yajawo Masu zagi a Idon Duniya Saboda Yadda suke Rungumar Juna Tareda Sunbatar Juna Abun Babu Dacewa Wallahi.

Ga Hotunan Abunda Sukai Kugani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *