April 16, 2024

Wani faifan bidiyo yana yawo a soshiyal midiya kafafen sada zumunta na zamani ana zagin shahararriyar jarumar kannywood rahama sadau saboda shi a matsayin itace tare da wani katon jibgegen namiji baki yana sumbatar sassan jikinta.

Mutane sun cigaba da yada wannan bidiyo suna zaginta domin sun yarda itace a ciki domin sak wacce aka gani a wannan bidiyo tana kama da rahama sadau. Bamu da masaniyar wannan jaruma rahama sadau taci karo da wannan bidiyo saboda haryanzu bata ce komai ba kan shi.

Duk da ba ma’abociyar magana bace kan irin wadannan abubuwan da suke yawo a soshiyal midiya kan ta.

Bayan dogon bincike shagalinku da ta gudanar ta gano cewa wannan bidiyo maccen dake cikin ahi ba rahama sadau bace kawai suna matukar kama ne hasali ma wannan bidiyon kafin aure ne na wasu ma’aurata wanda suka daura shi a shafukan sada zumunta.

Ta hakane mutane suka ganshi basuyi wani bincike ba saboda wannan maccen kamar da take da jarumar yayi yawa sosai. Shiyasa suka cigaba da zaginta suna kuma cigaba da yada wannan bidiyo. Daga karshe zamu kulle da wannan macce ba jaruma Rahama Sadau bace kamar yadda kuka dauka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *