April 16, 2024

Ficaccan jarumi ali nuhu ya bayyana labarin rasuwar wata bai war Allah akan shafin sa na Instagram yau muna fatan allah yaji kam ta darama yasa ta huta ameeen.

Jarumin yayi rubutun ne akan shafin nasa kamar haka “innalillahi wa’inna ilaihim raji’un Allah yaji kanki yayi miki rahama zubaida” wannan rubutu ne kai tsaye da jarumin yayi akan shafin sa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *