June 20, 2024

Qalu Innalillahi Yanzu Yanzu Mutuwar Kamaye Ta Girgiza Kannywood

Gaskiyar magana akan mutuwar jarumi kamaye na dadin kowa, indan kuka kuran ta wannan rahotan zaku tabbatar da menene yake faruwa gaskiya ne kamaye yarasu ko dai hana raye.

Domin abun da yada wasu suka fata tabbatar da mutuwar jarumin shine anga manyan jaruman kannywood sunyi fostin kamar su (Falalu A dorayi) kunga kuwa tunda aka ga yayi magana akai dolane ace gaskiya ne.

Amma daga baya munji kishin kishin din cewa jarumi kamaye yananan daransa bai rasuba amma abun du bawar anan shine ya akai kamar jarumi Falalu A dorayi yayi magana bai tabbatar da rasuwar ba.

Ya kama ta gaskiya idan mutun zayyi abu to kafin yayi wannan abun ya tabbatar da cewa yayi bincike akan hakan kafin sanarwa mutane amma menene amfani haka ace kamar jarumi falalu yayi sanarwa bai tabbatar ba.

Daga karshe dai muna fatan Allah ya yafe mana baki daya shima kuma da ya wallafa labarin muna fatan zakuyi masa uziri domin bawai yayi bane da niyyar yacutar da kamaye hakan muke tinani.

Ga Bidiyon.

A Wani Labarin Na Daban Kuma.
Hukumar tace finafinai ta ƙasa ta hana sayar da fassarar finafinan Indiya
HUKUMAR Tace Finafinai Da Bidiyo ta Ƙasa (NFVCB) ta haramta bugawa da fassarawa da kuma sayar da finafinan da ake fassaro su daga harsunan ƙasashen waje irin Indiya a dukkan faɗin ƙasar nan.

Jami’in hukumar mai kula da shiyyar Arewa-maso-yamma, Alhaji Umar G. Fage, shi ne ya bayyana haka a lokacin da ya ke tattaunawa da mujallar Fim a ofishin sa da ke Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *