June 20, 2024

Qalu Innalillahi yanzu yanzun nan Mawakin kwankwaso tijjan gandu yayi hatsarin mota Allah…

Qalu Innalillahi yadda ficaccan mawakin Kwankwasiyyar nan ya hadu da wani hatsarin mota kamar yadda muka sami rahoto daga majiya mai karfi a yau dinnan shin yau abun yafaru ko kuma ba yau bane.

To dafar ko dai wannan bawan Allah wato Tijjani gandu wanda aka sanshi da yiwa Dr rabiu musa kwankwaso wakoki kala da ban da ban a fadin siyasar wannan lokacin kai a baya ma.

Wannan bawan Allah yana bukar addu’o’i daga gare ku Domin ne man Allah ya bashi Lafiya, daga cikin wa yanda suka wallafa wannan labarin daga bangaran kannywood wanda anan ne mukafi yadda da rahotan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *