June 19, 2024

Qaluinnalillahi wa’inna’ilaihi raju’un video yadda akayi hira da yan ta,add sukai bayanin yadda suke satar mutane da kuma abubuwan da suke babu shakka kamar yadda kowa ya sani cewa barayi da kuma yan ta,adda sun addabi fadin kasar nan baki daya.

Cikin ikon Allah yana bawa rundunar Yan sanda nasarar da kile wasu daga cikin hararen nasu suke kuma samun nasarar kama wasu cikin koshin lafiya domin kara samun wasu bayanai masu muhimmanci daga gare su.

Wan Nan video dai sune da kansu suke bayanin yadda suke kashe mutane haka kuma suke kara bada hasken yadda suke aiwatar da komai nasu ba tare da wani tsoro ba ko far gaba muna kara rokon Allah Ubangiji ka karawa kasarmu Nigeria zaman lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *